Sautukan Aljanna
Karatun Kur’ani Suratul Qaf tare da Al-Sha’ashaei
IQNA – Abin da ke tafe wani bangare ne na karatun da makaranci dan kasar Masar marigayi Abdul Fattah al-Sha’ashaei ya yi wanda ke nuna kwarewar marigayin yayin da yake karatun aya ta 1 a cikin suratu Qaf